Yau 14/3/2033 Hirar mutun uku Ali KANIN bello D Ramadan Da Lagada Kowa Yafadi Abun bakinsa

2023 ж. 12 Нау.
33 498 Рет қаралды

Yau 14/3/2033 Hirar mutun uku Ali KANIN bello D Ramadan Da Lagada Kowa Yafadi Abun bakinsa

Пікірлер
  • Al barkar Ramadan ku am chiwanan ❤❤❤❤

    @RabeMiko-rg1fd@RabeMiko-rg1fd
  • Haba arewa kubi a hankali

    @usmannadaboadodaura9463@usmannadaboadodaura9463 Жыл бұрын
  • wai dan allah ina aljanin kyallo

    @NazifiMuhammad-go6hj@NazifiMuhammad-go6hj14 күн бұрын
  • Yan guramada Sai korafi suke Musbahu kano dai kowa nashine basan zuciya ba bangaranci aikin shi kawai yakeyi Allah yakara basira

    @miftahunura1020@miftahunura1020 Жыл бұрын
  • Lagada... ina nan shigowa kano zan naimeka in sha Allah

    @sanialimusa9072@sanialimusa9072 Жыл бұрын
  • Arewa kowa sarki wallahi koyau ko gobe mudaki guramada mudaki kudawa

    @miftahunura1020@miftahunura1020 Жыл бұрын
  • Allah yabiya lagada

    @baballepandosboybaballe-oz2md@baballepandosboybaballe-oz2md Жыл бұрын
  • Ramada yezuma akafara

    @usmannadaboadodaura9463@usmannadaboadodaura9463 Жыл бұрын
  • Musbahu kano sauti baya futa sosai 👏

    @babangidadunis1676@babangidadunis1676 Жыл бұрын
  • Ai yagama da iyalin autan dan bunza to wa yarage mai duk kunfadi saikuma wa sai autan kawai jamawa kubamu autan danbunza kuhuta anbaka fansa ka kasa dauka dan damben banza damben cikin gida ai baka bada fansa miyasa kaki ba grkw fansa ajawuna kawai kasuma dai akano wlh gaban iyayanka kasuma ai guramada suke zuwa garin wasu yaki muci mutun cikin gidan shi kuma cikin dakinsu Allah yakara daukaka guramada

    @mansmans2255@mansmans2255 Жыл бұрын
  • Wlh ko hirar da ramadan yake kowa yasan firgice yake inba bahagon ali kansila yabar kano ba bashi ba konciyar hankali kanaga yana hira yana waige kucemai ba gidan dambe bane ake hirar ba hankalin shi yadawo

    @mansmans2255@mansmans2255 Жыл бұрын
  • Masha Allah arewa kowa sarki

    @mudanserahmedmd5661@mudanserahmedmd5661 Жыл бұрын
  • Allah yaqara daukaka musbahu yasa kawuce haka

    @umarabubakar-mo2bt@umarabubakar-mo2bt Жыл бұрын
  • Good yy

    @matidodori4286@matidodori4286 Жыл бұрын
  • Ina dan alaji yaware yaga wuta ko hadda cewa kulum sai yaba dogo dambe ai shima ali kanin bello dayake cewa shi yaro bai buge shi karyar banza ce kuma tsorata yaran ne yakeso yayi bayan tinda yake bai taba jin wulaqantaciyar kisa ba kamar ta bahagon mai bulala ko ya mance ne kuma shagon yalo kisa biyu yayi mai shi kuma yamasa daya

    @mansmans2255@mansmans2255 Жыл бұрын
  • Sabon sarki 🎉

    @SulemanAbubakar-is2uf@SulemanAbubakar-is2uf Жыл бұрын
  • Lagada inayika 100%

    @baharisalisu7940@baharisalisu7940 Жыл бұрын
  • Masha Allah inayin lagAda 100%

    @musaimam@musaimam Жыл бұрын
  • Ramadan ka kwantar da hankalinka Kaci garkuwan chindo bare wani bahagon kansila komai lokacine

    @miftahunura1020@miftahunura1020 Жыл бұрын
  • Haba Ali kanin bello kamantane kunye wamanu da garkuwa da maytakwasara kunsorata a kano zamu yankaku

    @ruthsamuel7428@ruthsamuel7428 Жыл бұрын
KZhead