Yadda muke amfani da TikTok don wayar da kan ma'aurata - Anam da Amar
2024 ж. 4 Мам.
86 271 Рет қаралды
Anam da Amar, wasu ma'aurata ne da ke amfani da TikTok, kuma sun bayyana mana dalilin da ya sa suka fara wayar da kan mutane dangane da zaman aure.
The life of khalid and salamah should be a reminder and something to reflect on. Allah ganar damu
What happened to them?
don't mind them they are thinking they are doing great thing by exposing to themselves to the world. should we tell them or we shun away?
Allah yashiryeku yaba ikon gane Gaskiya
Mai sukayi Kuma dan hassada
Masha Allah
Subhanallah Subhanallah wai ace mutum yakawo matar sa ta sunna wai suna shirya Comedy tabbb akwai aiki wlh Idan lokaci ya kure kuwa
Kaji wani ɗan magyaro ko
Shigaya hassada
@@user-lz6gw8bm7b wllh
ماشاءالله 🎉❤
SubhanaLLah InnaliLLahi wa Inna ilaiHi Rajiuun
Wnn hk yake
Ma sha a Allah❤💋
Masha allah
Masha Allah 🙏
بارك الله فيكم
❤❤❤❤
Masha Allah ❤
Allah ya Kara basira
Kai wllh Kuna burgeni sosai❤
Masha allah❤❤❤🎉🎉hmmmmm 😢yayi
Allahamdulilahi godiya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala gaskiya kaburge Ni sosai fa wllh nama Yusuf Ahmed Mari
Mâcha allah❤❤
Masha allah kuna birgeni
Wow nice one amar and amar
Masha Allah yayi kew sosai wlh
Gasikiya ne wana yaya amiar❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤I love you 2
Allah ya taimaka❤❤❤
Masha allha ❤❤
MashaaAllah
Macha Allah❤❤❤❤❤❤❤❤
Dan Allah kudaina batamuna tarbiya dan girman Allah
Aii dama tarbiyar tariga da tabaci tunda gaka a utub
ماشا الله يا عمر
Salut 🙏🇳🇪💓💓
Allah yataimaka
Masha Allah ya burgeni
Amin bash
❤❤
😢
Badaidai kukeyi ba
Aslm
😂😂❤❤❤❤
❤❤❤🎉
Kinabirgeni kunsamin son aure
kuna burge ni wllh
Great 👍 ❤
😘😘🥳🥳🤔🤔🤔🇬🇭
Hhh
Ammafa yadaku😂
😂🎉❤
Shin wnn cikin na anam nagaskene
Di
😂😂😂😂😂😂
Basou da tasha youtube ?
Haka kawai ta rankwashe ka da sunan wasa? Ta ma raina ka kenan 😏
😂
And so what aidai ba marinshi tayi
@@user-vd5qu5st3f Subhanallah! Sai ta mare shi tukuna? Wasila Abubakar, tarbiyar da a ka koya mi ki kenan a gidanku? 'Rankwashi/marin miji' ko da wasa ne? 🤔
Naji dadin wannan shin naku
Nikuma basa burgeni ko kadan wlh,sam basumin ba
Kai meyasa
@@zainababdullahi3566 hassada ci mana
Daga ina kuma???
😂😂😂
😂
Daga tashar dayyuz. Allah ya shirya
Susana Abban Ameer Mungo de da fadakarwa
Hhhhh mun ga yadda Khalid da Salama suka qare,ku canja salo Wanda bai Sabawa sharia ba,may be in written but not exposing your wife to public.
Me ya faru da Khalid da Salama
A toh fada masa de, bin Allah maganin wai Allah
Masah allah
Wannan gaskiya ne ba abin birgewa anan Allah ya rabamu da rachin kichin addinin mu
Dayyus marar kishi kaine ma zaka fito da matarka a media . Allah ya wadaran naka ya lalace
😂😂😂
Gwarasu don yakawota media su dinga fadakarda ma'aurata, wasu fa wadanda asuke abunda baidace ba fa
Da alama boko yayi musu yawa fa
Hakane kam Allah dai ya chiryar damu baki daya ba🤲🙏
Ciwoon hassada ne yake damunka
Wllh suna wayar da kai sosai suna nishadantarwa suna burgeni sosai
Ke Dai bakida kumya ko dace kudai bakuda kumya Allah shiryaku yayan sunna Dai basu yin abinda ake adakin MA aurata Allah shirya ai aure sirrin konace Rayuwar aure sirrice ba ko Ina ake nunutaba
Hassada phone store
Haza haramun
Alaika
Nima zanfara da iyalaina
Bana baka shawara sam
Masha Allah
❤❤❤❤
❤❤
❤❤
To kema kiyi auren kawai ❤