Kalli Yadda Wannan Bafulatanin Ya Fafata Da Yan Boko Haram A Dajin Sambisa

2024 ж. 29 Нау.
34 919 Рет қаралды

#kano #labarina #sanda #fatake #nigeria #aduniya #arewa #breakingnews #breakingnews #manyanmata Kalli Yadda Wannan Bafulatanin Mai Kiwo Ya Fafata Da Yan Boko Haram A Dajin Sambisa

Пікірлер
  • Sannu da kokari baba Masha Allah ubangiji Allah yakara lafiya da nisan kwana bija i rasulillah s a w ☝️🤲🤲

    @Sd_mjt9@Sd_mjt919 күн бұрын
  • Allah yakara tsarewa da arziki gaskiya akwai Sha awa Allah Muma yawadatamu da zuriarmu

    @zulaihatallahyamatarahmaib2049@zulaihatallahyamatarahmaib204925 күн бұрын
  • MashaAllahu... Kai Dan Sarautar Hamma'ali ne (Uban Doma) Zuriar Mujaddadi DanFidio kenan.

    @mammangarka3010@mammangarka3010Ай бұрын
  • Alhamdulillah Allah yakara sutura

    @AbubakarSanimuazu@AbubakarSanimuazu8 сағат бұрын
  • Masha Allah

    @zulaihatallahyamatarahmaib2049@zulaihatallahyamatarahmaib204925 күн бұрын
  • ❤😊kaji fulanin asali masu fulata,Allah ya kara muku daraja da daukaka,ya karemu baki daya daga sharrin masu sharri,mun gode Allah ina alfahari da asalina na bafulatana 🎉🎉🎉❤❤❤watching this video from Türkiye 🇹🇷

    @lesser-ramp0224@lesser-ramp0224Ай бұрын
    • Maa shaa Allah mun gode ka cigaba da bibiyar wannan Tasha ta mu a kuma turawa sauran yan uwa fulani

      @arewapeoplestv@arewapeoplestvАй бұрын
    • @@arewapeoplestv Insha I will do so 🙏

      @lesser-ramp0224@lesser-ramp0224Ай бұрын
    • @@arewapeoplestv Insha I will do so 🙏

      @lesser-ramp0224@lesser-ramp0224Ай бұрын
  • اللهم اهدنا واهد ولاة أمورنا وهيئ لنا من أمرنا رشدا. Tabbas idan ɗan Nigeria Ya zauna wasu ƙasashe zai san Allah Ya yima Nigeria albarka; sai ɗai kawai..........

    @Basyirjaja@Basyirjaja20 күн бұрын
  • ❤❤❤❤❤❤

    @Abdoulkadermiche-ey2rm@Abdoulkadermiche-ey2rm26 күн бұрын
  • So excited, if I can get his contract or address dana kai masa ziyara kuma in samu shawarwari

    @abdullahiumardikko7932@abdullahiumardikko7932Ай бұрын
  • Don Allah ahadani da wanan mutumin Canada anfani

    @ZainabdahiruZainab@ZainabdahiruZainab28 күн бұрын
    • 08036227056

      @arewapeoplestv@arewapeoplestv27 күн бұрын
  • Gaskiyané ❤❤

    @salifsalif6660@salifsalif6660Ай бұрын
  • Mash Allah tabarakallah ☪️☪️🫡🫡🫡👌🤲🤲🤲🤲

    @user-cp2cl1ww2d@user-cp2cl1ww2dАй бұрын
  • Masha Allah Allah renuma

    @LimanBello-iv1jn@LimanBello-iv1jnАй бұрын
  • Masha Allah😊

    @sagirsaminu2561@sagirsaminu2561Ай бұрын
  • Gaskiya Alhamdullahi

    @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy@AbdoulrachidSalouhou-gd5gyАй бұрын
  • Masha allah

    @fatimahalliru3530@fatimahalliru3530Ай бұрын
  • Ma sha Allah

    @usmanhaladu9669@usmanhaladu9669Ай бұрын
  • Masha allah Allah yakara nisan kwana

    @BadamasiAbdulkarim@BadamasiAbdulkarimАй бұрын
  • Gaskia Kai alhaji abokin harkane innama ace zansamu number naka

    @MahautaInvestmentnigltd@MahautaInvestmentnigltdАй бұрын
    • Ai Sai a baka

      @arewapeoplestv@arewapeoplestvАй бұрын
  • Mashaallah alhaji

    @MasudMuhd-ot1yh@MasudMuhd-ot1yhАй бұрын
  • Allah ya qara kairwa

    @user-vv6ph9zv2m@user-vv6ph9zv2mАй бұрын
  • Gwarko Gaynako, Allah ya dafa. Nigeria yen adawa sunyi yewa. Idan zaadena hasada ataimaki Makiyaya da dajin kiyo,noman harawa, Guarding Makiyaya da masuyimusu sata da sunan tsaron kasa. Lalle zaasamu Alheri

    @CreativeOthmanVlogs-js3nw@CreativeOthmanVlogs-js3nwАй бұрын
  • Inason na hadu da wannan mutumin

    @arewaview2267@arewaview2267Ай бұрын
  • Maasha Allah. Allah ya sa alhairi aamin.

    @abdurrahmanyammama3407@abdurrahmanyammama3407Ай бұрын
  • Slm sunanah Sadiq ahali dg Italy ina bukatar number waya don yin kasuwanci da shi idan ya amunche

    @ahalihausatv4881@ahalihausatv4881Ай бұрын
    • Bamu number ka mu bashi

      @arewapeoplestv@arewapeoplestvАй бұрын
    • @@arewapeoplestv intranational call ne Idan na bada tawa zai wahala ya kirani amma ka banu taka sai na kiraka ko muyi mgn ta WhatsApp na gode sosai

      @ahalihausatv4881@ahalihausatv4881Ай бұрын
  • 🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤

    @user-yk2mc6hx3j@user-yk2mc6hx3jАй бұрын
  • Maganarshi gaskiyane duk tsadar rayuwar Nigeria baikai nasauran qasashen Afrika ba. Ai a Nigeria babu tsadar rayuwa as compared to other countries

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta8767Ай бұрын
    • To ka gayawa mana duk Africa ina yakai Nigeria arziki, amma wasu tsirarun mutane sun sace, suna yaudarar mutane da cewa duk Africa ba inda yakai Nigeria sauƙin rayuwa, amma kuma duk Africa ba inda yakai Nigeria talauci yanzu, tsadar rayuwa ai ba shine illa ba, illar itace rashin abin siye shine illa.

      @abdullahihamza1163@abdullahihamza1163Ай бұрын
    • Kai da Allahka rufawa mutane baki da wan an shashancin naka...duk sauran sunada arzikin Nigeria ne. Kazo kana kare azzalimai bayan acikin yan uwanka akwai amsu shan azaba.

      @musakiriga@musakirigaАй бұрын
    • @@musakiriga bawan Allah aibada jahilci nai maganaba I know what am saying. Aikowace aluma Allah Yana wadatasune kwatankwacin yawansu. Kamar yanda kace duk Africa babu qasa mai arziqin Nigeria to kuma saikaduba kaga cewa duk Afrika babu qasa mai yawan alummar Nigeria. Kamar wannan qasar danake gaba daya alummar su basuwuce 40 millions ba kaga Nigeria talinkasu sauwajen bakwai ko takwas ayawa. Kuma dalilina nafadin Nigeria tafi sauran qasashe sauqin rayuwa shine asanda nazo qasar danake yanzu komai narayuwa awadace yake kafin zuwan COVID tunbayan zuwan COVID comai yaita hauhawa harzuwa yanzu domin a shekaru uku baya idan aka turamaka 20k Naira from Nigeria zakaiya cin abinci dashi kaikadai har natsawon wata guda to amma ahalin da akeciki yanzu 20k Naira abuncin kwana uku kawai zakaci dashi saboda tashin dollar yai affecting duk wani sector naqasar duk wani abu na kayan abinci farashinsa yakoma kusan times 10 as compare to before tayanda wasu lokutan cin abinci saudayama arana wahala yakema mutane kamar dai Nigeria din kuma nan munatare damutanen kusan kowace qasashen Afrika suna bamu labarin halin matsin da akeciki anasu qasashen wanda idan kaji to kai dakake Nigeria wallahi ko kaffara bazanba saika godema Allah. Babbar matsalar Nigeria shine rashin tsaro. Sannan irin shuwagabanninmu irin talakawanmu duk halin damukeciki mudakanmu muka jefa kanmu domin ayau babu kalar shirka dazunubin da talakawa basa aikatawa tundaga kan zina sata cin riba qarya annamimanci zagin malamai kisan kai sharri cin amana luwadi madigo da dai sauransu kafadamin wanda ba'a aikatawa? Baduka akazama dayaba amma laifin wani keshafan wasu sannan kowajen zabe majority badon Allah dakuma cancanta akeyiba saidon son rai dakuma abubuwan dawasu iyan siyasan kerabawa qalilanne keyin zabe don Allah sukuma roqi Allah zabin nagari. Sannan bamuda aiki kullum sai zagi da tsinewa shiwagabanni amadadin addu'a kuma idan suka lalace saboda munanan addu'ar mu garesu wahalan kanmu take dawowa. Munqi mukoma ga Allah mukuma tashi tsaye wajen addu'a daneman nakanmu kullum sai zagin shuwagabanni dakuma zaman jiran wani yabamu sannan wasu abubuwan dayawa na zalunci danakeyi dawasu talakawan ake amfani wajen aikatasu. Taya ya kake zaton Allah zaibarmu muji dadin bayan mafi yawanmu munbar Allah kuma munqi komawa gare shi? . Kowace qasa danata matsalar amma wallahi ayau irin shirka da zunuban daakeyi a Nigeria wallahi ba ayinta a mafiyawan qasashen duniya domin yau a Nigeria ne ake samun wasu masu kirankansu musulmai amma suke kiran cewa komai Allah ne har waqa akema wasu shehinnai anakiransu Allah amma babu wani wanda yahukuntasu ahaka kuma mukeso Allah ya tausaya mana? Mujitsoron Allah kuma murinqa adalci akalamanmu. Abibda nafada tabbas hakane kanaiya bincike awayanka natabbata smart phone ne ahannunka

      @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta8767Ай бұрын
    • @@abdullahihamza1163 @musakiriga bawan Allah aibada jahilci nai maganaba I know what am saying. Aikowace aluma Allah Yana wadatasune kwatankwacin yawansu. Kamar yanda kace duk Africa babu qasa mai arziqin Nigeria to kuma saikaduba kaga cewa duk Afrika babu qasa mai yawan alummar Nigeria. Kamar wannan qasar danake gaba daya alummar su basuwuce 40 millions ba kaga Nigeria talinkasu sauwajen bakwai ko takwas ayawa. Kuma dalilina nafadin Nigeria tafi sauran qasashe sauqin rayuwa shine asanda nazo qasar danake yanzu komai narayuwa awadace yake kafin zuwan COVID tunbayan zuwan COVID comai yaita hauhawa harzuwa yanzu domin a shekaru uku baya idan aka turamaka 20k Naira from Nigeria zakaiya cin abinci dashi kaikadai har natsawon wata guda to amma ahalin da akeciki yanzu 20k Naira abuncin kwana uku kawai zakaci dashi saboda tashin dollar yai affecting duk wani sector naqasar duk wani abu na kayan abinci farashinsa yakoma kusan times 10 as compare to before tayanda wasu lokutan cin abinci saudayama arana wahala yakema mutane kamar dai Nigeria din kuma nan munatare damutanen kusan kowace qasashen Afrika suna bamu labarin halin matsin da akeciki anasu qasashen wanda idan kaji to kai dakake Nigeria wallahi ko kaffara bazanba saika godema Allah. Babbar matsalar Nigeria shine rashin tsaro. Sannan irin shuwagabanninmu irin talakawanmu duk halin damukeciki mudakanmu muka jefa kanmu domin ayau babu kalar shirka dazunubin da talakawa basa aikatawa tundaga kan zina sata cin riba qarya annamimanci zagin malamai kisan kai sharri cin amana luwadi madigo da dai sauransu kafadamin wanda ba'a aikatawa? Baduka akazama dayaba amma laifin wani keshafan wasu sannan kowajen zabe majority badon Allah dakuma cancanta akeyiba saidon son rai dakuma abubuwan dawasu iyan siyasan kerabawa qalilanne keyin zabe don Allah sukuma roqi Allah zabin nagari. Sannan bamuda aiki kullum sai zagi da tsinewa shiwagabanni amadadin addu'a kuma idan suka lalace saboda munanan addu'ar mu garesu wahalan kanmu take dawowa. Munqi mukoma ga Allah mukuma tashi tsaye wajen addu'a daneman nakanmu kullum sai zagin shuwagabanni dakuma zaman jiran wani yabamu sannan wasu abubuwan dayawa na zalunci danakeyi dawasu talakawan ake amfani wajen aikatasu. Taya ya kake zaton Allah zaibarmu muji dadin bayan mafi yawanmu munbar Allah kuma munqi komawa gare shi? . Kowace qasa danata matsalar amma wallahi ayau irin shirka da zunuban daakeyi a Nigeria wallahi ba ayinta a mafiyawan qasashen duniya domin yau a Nigeria ne ake samun wasu masu kirankansu musulmai amma suke kiran cewa komai Allah ne har waqa akema wasu shehinnai anakiransu Allah amma babu wani wanda yahukuntasu ahaka kuma mukeso Allah ya tausaya mana? Mujitsoron Allah kuma murinqa adalci akalamanmu. Abibda nafada tabbas hakane kanaiya bincike awayanka natabbata smart phone ne ahannunka

      @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta8767Ай бұрын
  • 😂🎉❤❤❤❤❤❤❤❤

    @abdullKalifaDaw@abdullKalifaDawАй бұрын
  • Jama'a nima ina bukatar numéro chi.inason iri raguna

    @AichatouGambo-dn3eg@AichatouGambo-dn3egАй бұрын
    • Kina wacce kasar

      @arewapeoplestv@arewapeoplestvАй бұрын
  • Masha Allah

    @AichatouGambo-dn3eg@AichatouGambo-dn3egАй бұрын
KZhead