Wallahi Takuma karayin Tsayi Tsakanin maitakwasara Da sabon Sarki Alikanin bello

2022 ж. 18 Қаз.
22 007 Рет қаралды

Wallahi Takuma karayin Tsayi Tsakanin maitakwasara Da sabon Sarki Alikanin bello

Пікірлер
  • Ali Dan gyalange wallahi hannun ke rabaka da yaro Ai Ali kanen bello sungumi baa nemanka se ran shuka ai guramada basu iyawa kudawa sun watse kaf ka fasama me fuska anyi ba bashi

    @yahayakasim2836@yahayakasim2836 Жыл бұрын
  • Kaskiyane dogo mai 💪💪💪💪💪💪

    @usmannadaboadodaura9463@usmannadaboadodaura9463 Жыл бұрын
  • Qaryaka taqare jamis sun karyaka ai du Dan rinji ya gaji dambe

    @mamoudoukahi1175@mamoudoukahi1175 Жыл бұрын
  • Wlh Ali matsoraci ne mai takwasara king of the world

    @ibrahimyusuf57@ibrahimyusuf57 Жыл бұрын
  • Abin na bani mamaki tsakanin Ali da dogo ko miyasa kullum bazasuyi dambe ukku ba basuyi fadaba amman abinda na duba shi dogo yanada hassada shine matsalashi tinda yanzu bashida abokin dambe sai Ali kanen bello to yayi hakuri su nemi abinci

    @surajoattiku535@surajoattiku535 Жыл бұрын
  • Je suis fans

    @sayadimousa769@sayadimousa769 Жыл бұрын
  • Ai dogo mai takwasara basa,an yaro bane wlh yayi nasa yayi na yaro daga nan saudiya kullum ina bibiyar wasan dogo ilove you 💕

    @kamalbzango9942@kamalbzango9942 Жыл бұрын
    • Allah yataimaki şarkı Ali kanın bello

      @nuraadam7529@nuraadam7529 Жыл бұрын
  • Dogon GINGA BA SA'AN YARO BA 🔥🔥🔥🔥💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿

    @abdula6027@abdula6027 Жыл бұрын
  • Wane tsoro bayan mun sumar dashi

    @mudanserahmedmd5661@mudanserahmedmd5661 Жыл бұрын
  • Dogona ginga ba sa an yaroba kayinaka kayi nayaro maitakwasara

    @kasimusokoto3515@kasimusokoto3515 Жыл бұрын
  • Hi metakusarha

    @habumaste2615@habumaste2615 Жыл бұрын
  • Adaibi ahankali kar wasa yazama rigima 🙏🙏

    @sanitanimu6926@sanitanimu6926 Жыл бұрын
  • Dogo karya takare akoma gida

    @hannafibasiru8988@hannafibasiru8988 Жыл бұрын
  • kutsaya kudaidaita tuwonku

    @moustaphasamailasaddo9491@moustaphasamailasaddo9491 Жыл бұрын
  • Hhh🤔🤔

    @baraaabaraa1436@baraaabaraa1436 Жыл бұрын
  • Wlh dogo ali tsoron ka yake kuma yaqare tsafinsa sai ya konta inba tsoroba yabaka dambe jiya mana wlh basai kagayiba dogo n'a bello yasha kashi wanda bai tafwa shaba kuma ina ramadan mai neman dambe da mai takwasara jiya ai sai yatarewa ali yaqi

    @user-cc9zt2qu8m@user-cc9zt2qu8m Жыл бұрын
    • To nidai nasan mai takwasara yafi ali tsafi kuma indai dambe ce ba,a cika baki

      @mudanserahmedmd5661@mudanserahmedmd5661 Жыл бұрын
    • Wlh ba gsky kafadaba ali matsafi ne kuma sai yanemi mai takwasara yake dambe dashi kuma inbatsoro ba miyasa baibashi dambe ba ai shure shure baihana mutuwa inkere nayawo zabo nayawo za a hadu

      @user-cc9zt2qu8m@user-cc9zt2qu8m Жыл бұрын
  • Dogo kayi daidai sabon sarki jinajina yake wlh

    @user-cc9zt2qu8m@user-cc9zt2qu8m Жыл бұрын
  • Wlh mai takwasaran nan bayada kunya koda yake ance duk wanda ya tuna bara baiji dadin bana ba wlh nayi imanin ko yanzu aka taka dambe ali kanin bello yana sumar dakai sbd shi yanzu yake lokacinsa kai kuma ka Kammala naka sai ka dau dan gane ehe

    @ibrahimibrency350@ibrahimibrency350 Жыл бұрын
    • Subhanallahi kenan dai maganar da kake kasan gaibi

      @user-cc9zt2qu8m@user-cc9zt2qu8m Жыл бұрын
  • Ai jamus sun zama matsafa yanzu

    @rasanirkjeebabangida8891@rasanirkjeebabangida8891 Жыл бұрын
  • Wai musbahu Ali kanen bello Dan wane gari ne

    @dsunnahsy390@dsunnahsy390 Жыл бұрын
    • Zamfara

      @musbahukano353@musbahukano353 Жыл бұрын
    • Zamfara gummi gyalange

      @aminuattahiru4984@aminuattahiru4984 Жыл бұрын
  • Dogo takarema kakoma gida ali yafi karfinka kayi hakuri kabar hasada

    @musailyasu5510@musailyasu5510 Жыл бұрын
  • dogo kayi hankuri danbe ba Haouka bane

    @harounamoussa1959@harounamoussa1959 Жыл бұрын
  • da'akai fainal dogo da autan dan bunza ba'ai sa'insa abin yazamo kamar hasada

    @moustaphasamailasaddo9491@moustaphasamailasaddo9491 Жыл бұрын
    • Ai yaro yana ganin gato ga uwarsa ya barin shi ba hada bace inda mai takwasara yana hasadar sarautar ali baiyin mubayi"a dashi autan dan bunza da yayi galadima miyasa baiyihaka nan ba mufa bama bakinciki sarauta biyar muka dauka à jere kukuma fa dai ce tal sai cika baki kuke wlh inda kukayi sarauta so 5 da ba asan mizakuyi ba 😜

      @user-cc9zt2qu8m@user-cc9zt2qu8m Жыл бұрын
    • @@user-cc9zt2qu8m hasbunallahu

      @moustaphasamailasaddo9491@moustaphasamailasaddo9491 Жыл бұрын
KZhead