Gabatar da Guille Fernández (15) : Sabon Yaro Magajin Lamine Yamal ɗan baiwa daga La Masia.FC Barcelona Hausa2024 ж. 17 Нау.3 076 Рет қаралды Share Tweet Жүктеу
Up Barca 💪
Up ɗan amana 🙏🙏
Aslm abkn ykk brk da wnn Lokaci ftn kana lfy toh masha Allah
Barka kadai, ina nan lafiya. Fatan kaima haka dan uwa.
Lfy nake alhamdulillahi ya Ramadan madallah fatan kagane ni
@@yunusahmad7313 malam Inusa, alhamdulillah...ai duk mai bibiyar mu, bama manta shi. Nagane ka. Ya ibada
@@FCBarcelonaHausa ibada alhamdulillahi na gode Up Barca 💪